Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 47:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Za su zama kamar budu,Wuta kuwa za ta ƙone su ƙurmus!Ba ma za su ko iya ceton kansu ba.Harshen wuta zai fi ƙarfinsu,Ba wutar da za su zauna, su ji ɗumi!

Karanta cikakken babi Ish 47

gani Ish 47:14 a cikin mahallin