Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 47:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ki riƙe dukan sihirinki, da makarunki, da layunki,Kina amfani da su tun kina ƙarama.Watakila za su yi miki wani taimako,Watakila kya iya tsoratar da abokan gāba.

Karanta cikakken babi Ish 47

gani Ish 47:12 a cikin mahallin