Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 47:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Babila, ki sauko daga kan gadon sarautarki,Ki zauna a ƙasa cikin ƙura.Dā ke budurwa ce, birnin da ba a yi nasara da shi ba!Amma ba sauran taushi da kuma rashin ƙarfi!Ke baiwa ce yanzu!

Karanta cikakken babi Ish 47

gani Ish 47:1 a cikin mahallin