Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 46:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina kiran wani mutum ya zo daga gabas,Zai kawo sura kamar shaho,Zai kammala abin da na shirya.Na yi faɗi, zai kuwa cika.

Karanta cikakken babi Ish 46

gani Ish 46:11 a cikin mahallin