Zan aiko da nasara daga sararin sama kamar ruwan sama.Ƙasa za ta buɗe ta karɓe ta,Za ta kuwa hudo da 'yanci da gaskiya.Ni Ubangiji, ni zan sa haka ya faru.”