Ubangiji, Allah Mai Tsarki na Isra'ila,Shi wanda ya halicce su, ya ce,“Ba ka da iko ka yi mini tambaya game da 'ya'yana,Ko ka faɗa mini abin da ya kamata in yi!