Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 44:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sa'ad da bawana ya yi annabci,Sa'ad da na aika da manzona domin ya bayyana shirye-shiryena,Na sa waɗannan shirye-shirye da annabce-annabce su cika.Ina faɗa wa Urushalima, cewa mutane za su sāke zauna a can,Za a kuma sāke gina biranen Yahuza.Waɗannan birane za su daina zama kufai.

Karanta cikakken babi Ish 44

gani Ish 44:26 a cikin mahallin