Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 44:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni ne Ubangiji wanda ya halicce ku,Tun farko, na taimake ku.Kada ku ji tsoro, ku bayina ne,Zaɓaɓɓun mutanena waɗanda nake ƙaunarsu.

Karanta cikakken babi Ish 44

gani Ish 44:2 a cikin mahallin