Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 44:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutum yakan yi abin wuta da wani sashi na itacen, wani sashi kuma ya yi gunki da shi. Yakan hura wuta da wani sashi don ya ji ɗumi, yakan kuma toya gurasa. Yakan yi gunki da wani sashi, ya riƙa yi masa sujada!

Karanta cikakken babi Ish 44

gani Ish 44:15 a cikin mahallin