Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 44:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masassaƙi yakan auna itace. Ya zana siffa da alli, sa'an nan ya sassaƙe shi da kayan aikinsa. Ya yi shi da siffar mutum kyakkyawa, domin a ajiye shi a masujadarsu.

Karanta cikakken babi Ish 44

gani Ish 44:13 a cikin mahallin