Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 44:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan wanda ya yi mata sujada za a ƙasƙantar da shi. Mutanen da suka ƙera gumakan, 'yan adam ne, ba wani abu ba. Bari su zo su tsaya gaban shari'a, za su razana, su kuma sha kunya.

Karanta cikakken babi Ish 44

gani Ish 44:11 a cikin mahallin