Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 43:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har da namomin jeji za su girmama ni,Diloli da jiminai za su yi yabonaSa'ad da na sa kogunan ruwa su yi gudu a hamada,Domin su ba da ruwa ga zaɓaɓɓun mutanena.

Karanta cikakken babi Ish 43

gani Ish 43:20 a cikin mahallin