Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 43:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah Mai Tsarki na Isra'ila, Ubangiji wanda ya fanshe ku ya ce,“Domin in cece ku zan aiko sojoji gāba da Babila,Zan rushe ƙofofin birni,Sowar mutanen birnin za ta zama kuka.

Karanta cikakken babi Ish 43

gani Ish 43:14 a cikin mahallin