Ya Isra'ila, Ubangiji wanda ya halicce ku ya ce,“Kada ku ji tsoro, na fanshe ku.Na kira ku da sunanku, ku nawa ne.