Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 41:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wane ne a cikinku ya faɗa mana tun da wuri,Ko ya yi annabci, cewa wannan zai faru,Har da za mu ce kun yi daidai?Ba ko ɗayanku da ya ce tak a kan wannan,Ba kuwa wanda ya ji kuna faɗar wani abu!

Karanta cikakken babi Ish 41

gani Ish 41:26 a cikin mahallin