Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 41:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku faɗa mana abin da gaba ta ƙunsa.Sa'an nan za mu sani, ku alloli ne!Ku aikata wani abu mai kyau, ko ku kawo wani bala'i,Ku cika mu da jin tsoro da fargaba!

Karanta cikakken babi Ish 41

gani Ish 41:23 a cikin mahallin