Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 41:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane za su ga wannan, su sani,Ni Ubangiji, na yi shi.Za su fahimta,Allah Mai Tsarki na Isra'ila ya sa abin ya faru.”

Karanta cikakken babi Ish 41

gani Ish 41:20 a cikin mahallin