Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 41:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da jama'ata ta bukaci ruwa,Sa'ad da maƙogwaronsu ya bushe da ƙishi,Sa'an nan ni Ubangiji, zan amsa addu'arsu,Ni Allah na Isra'ila, ba zan taɓa yashe su ba.

Karanta cikakken babi Ish 41

gani Ish 41:17 a cikin mahallin