Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 40:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ciyawa takan bushe, furanni kuma sukan yi yaushiSa'ad da Ubangiji ya aiko da iska ta hura ta kansu.Mutane kuwa ba su fi ciyawa ƙarfi ba!

Karanta cikakken babi Ish 40

gani Ish 40:7 a cikin mahallin