Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 40:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba ka sani ba? Ashe, ba ka ji ba?Ubangiji Madawwamin Allah ne?Ya halicci dukkan duniya.Bai taɓa jin gajiya ko kasala ba.Ba wanda ya taɓa fahimtar tunaninsa.

Karanta cikakken babi Ish 40

gani Ish 40:28 a cikin mahallin