Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 40:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda yake zaune a kursiyi ne ya yi ta,Can ƙwanƙolin duniya, gaba kuma da sararin sama,Yana ganin mutane a ƙarƙas kamar 'yan ƙananan ƙwari.Ya miƙa sararin sama kamar labule,Kamar kuma alfarwa domin mutane su zauna ciki.

Karanta cikakken babi Ish 40

gani Ish 40:22 a cikin mahallin