Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 40:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji yana zuwa ya yi mulki da iko,Zai taho tare da mutanen da ya cece su.Ga shi, zai kawo ladaZai kuma yi wa mutane sakamako.

Karanta cikakken babi Ish 40

gani Ish 40:10 a cikin mahallin