Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 40:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya ce,“Ka ta'azantar da jama'ata.Ka ta'azantar da su!

2. Ka ƙarfafa jama'ar Urushalima.Ka faɗa musu sun sha wahala, ta isa,Yanzu kuwa an gafarta musu zunubansu.Na yi musu cikakken hukunci saboda dukan zunubansu.”

Karanta cikakken babi Ish 40