Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lokaci na zuwa sa'ad da Ubangiji zai sa kowane tsiro da kowane itacen da take a ƙasar su girma su yi kyau. Dukan jama'ar Isra'ila waɗanda suka ragu za su yi fāriya, su yi murna saboda amfanin da ƙasar take bayarwa.

Karanta cikakken babi Ish 4

gani Ish 4:2 a cikin mahallin