Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da wannan lokaci ya yi, mata bakwai za su riƙe mutum guda su ce, “Mā iya ciyar da kanmu, mu kuma tufasar da kanmu, amma in ka yarda, bari mu ce kai ne mijinmu, domin kada mu sha kunyar zaman gwagwarci.”

Karanta cikakken babi Ish 4

gani Ish 4:1 a cikin mahallin