Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 39:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sarki Hezekiya ya gane, wannan zai faru ne a bayansa, wato a zamaninsa ba kome sai lafiya, sai ya amsa ya ce, “Jawabin da ka kawo mini daga wurin Ubangiji yana da kyau.”

Karanta cikakken babi Ish 39

gani Ish 39:8 a cikin mahallin