Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 39:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan annabi Ishaya ya je wurin sarki Hezekiya, ya tambaye shi ya ce, “Daga ina waɗannan mutane suka zo? Me kuma suka faɗa maka?”Hezekiya ya amsa ya ce, “Daga ƙasa mai nisa suka zo, wato daga ƙasar Babila.”

Karanta cikakken babi Ish 39

gani Ish 39:3 a cikin mahallin