Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 39:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hezekiya kuwa ya marabci manzannin, ya kuma nunnuna musu dukiyarsa, wato azurfa da zinariya, da kayan yaji da na ƙanshi, da dukan kayayyakinsa na yaƙi. Ba abin da bai nuna musu ba a ɗakunan ajiya, da ko'ina a mulkinsa.

Karanta cikakken babi Ish 39

gani Ish 39:2 a cikin mahallin