Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 36:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kana sa zuciya Masar za ta taimake ka, to, wannan ya zama kamar ka ɗauki kyauro ya zama sandan dogarawa, zai karye, ya yi wa hannunka sartse. Haka Sarkin Masar yake ga duk wanda ya dogara gare shi.”

Karanta cikakken babi Ish 36

gani Ish 36:6 a cikin mahallin