Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 36:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya umarci babban shugaban yaƙinsa ya tashi daga Lakish ya tafi Urushalima tare da babbar rundunar mayaƙa don su sa sarki Hezekiya ya ba da kai. Sai shugaban ya mamaye hanya inda masu wankin tufafi suke aiki, a daidai magudanar da yake kawo ruwa daga kududdufin da yake daga can bisa.

Karanta cikakken babi Ish 36

gani Ish 36:2 a cikin mahallin