Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 36:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku kasa kunne ga Hezekiya. Sarkin Assuriya yana umartarku ku fito daga cikin birni ku sallama. Za a yardar muku duka ku ci 'ya'yan inabi daga gonakinku, da 'ya'yan ɓaure na itatuwan ɓaurenku, ku kuma sha ruwa daga rijiyoyinku na kanku,

Karanta cikakken babi Ish 36

gani Ish 36:16 a cikin mahallin