Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 35:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku faɗa wa dukan wanda ya karai, ku ce,“Ka ƙarfafa, kada kuwa ka ji tsoro!Allah yana zuwa domin ya kuɓutar da kai,Yana zuwa domin ya ɗauki fansa a kan abokan gābanka.”

Karanta cikakken babi Ish 35

gani Ish 35:4 a cikin mahallin