Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 35:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su kai Urushalima da murna,Suna raira waƙa suna sowa don murna.Za su yi farin ciki har abada,Ba damuwa da ɓacin rai har abada.

Karanta cikakken babi Ish 35

gani Ish 35:10 a cikin mahallin