Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 33:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Magabtanmu sun shiga uku! Sun yi fashi sun ci amana, ko da yake ba wanda ya yi musu fashi ko cin amana. Amma lokacinsu na fashi da na cin amana zai ƙare, su ne kuma za a yi wa fashi da cin amana.

Karanta cikakken babi Ish 33

gani Ish 33:1 a cikin mahallin