Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 32:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dakiki yakan yi maganar wauta ya kuma yi tunanin mugayen ayyukan da zai aikata. Abin da dakiki yakan aikata da abin da yakan faɗa, duk ɓatanci ne ga Allah, bai kuwa taɓa ciyar da masu jin yunwa ba, ko ya ba masu jin ƙishi ruwa su sha.

Karanta cikakken babi Ish 32

gani Ish 32:6 a cikin mahallin