Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 32:17-19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

17. Gama kowa zai yi abin da yake daidai, za a sami salama da zaman lafiya har abada.

18. Gidajen jama'ar Allah za su zama da salama da zaman lafiya, ba abin da zai dame su.

19. (Amma ƙanƙara za ta faɗo a jeji, za a kuma rurrushe birni.)

Karanta cikakken babi Ish 32