Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 31:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Assuriya za ta hallaka cikin yaƙi, amma ba ta wurin ikon mutum ba. Assuriyawa za su gudu daga bakin dāga, za a mai da majiya ƙarfinsu bayi.

Karanta cikakken babi Ish 31

gani Ish 31:8 a cikin mahallin