Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 31:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masarawa su ba Allah ba ne, mutane ne kurum! Dawakansu ba su wuce ikon ɗan adam ba! Sa'ad da Ubangiji zai matsa, ƙaƙƙarfar al'umma za ta marmashe, al'ummar da aka yi wa taimako kuma za ta fāɗi. Dukansu za su hallaka.

Karanta cikakken babi Ish 31

gani Ish 31:3 a cikin mahallin