Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 31:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suka tafi Masar neman taimako, sun shiga uku! Suna dogara ga ƙarfin tulin dawakan Masar na yaƙi, da karusansu, da sojojinsu. Amma ba su dogara ga Ubangiji, Allah Mai Tsarki na Isra'ila ba, ba su ko roƙe shi taimako ba.

Karanta cikakken babi Ish 31

gani Ish 31:1 a cikin mahallin