Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 30:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Ubangiji ya miƙa sandan hukuncinsa ya yi ta bugun Assuriyawa, jama'arsa kuwa za su yi ta kaɗa ganguna da garayu, su yi murna!

Karanta cikakken babi Ish 30

gani Ish 30:32 a cikin mahallin