Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 30:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana iya ganin ikon Allah da ɗaukakarsa daga nesa! Wuta da hayaƙi suna nuna fushinsa. Ya yi magana, maganarsa tana ƙuna kamar wuta.

Karanta cikakken babi Ish 30

gani Ish 30:27 a cikin mahallin