Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 30:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kuka kauce daga hanya zuwa dama ko hagu, za ku ji muryarsa a bayanku yana cewa, “Ga hanyan nan, ku bi ta.”

Karanta cikakken babi Ish 30

gani Ish 30:21 a cikin mahallin