Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 30:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dubunku za su gudu da ganin abokin gābanku ɗaya, abokan gāba biyar sun isa su sa dukanku ku gudu. Ba abin da zai ragu daga cikin rundunar sojojinku, sai sandan tutarku kaɗai da take kan tudu.

Karanta cikakken babi Ish 30

gani Ish 30:17 a cikin mahallin