Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma zai amsa, ya ce, “Ba ni ba dai! Ba zan iya taimakonku ba. Ba ni ma da abinci sam, ko tufafi ma. Kada ku naɗa ni shugabanku!”

Karanta cikakken babi Ish 3

gani Ish 3:7 a cikin mahallin