Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 3:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maimakon su riƙa ƙanshin turare, za su yi wari, a maimakon abin ɗamara, za su yi ɗamara da igiyoyi masu kaushi, a maimakon su kasance da kyakkyawan gashi, za su zama masu sanƙo, a maimakon tufafi masu kyau, za su sa tsummoki, kyansu zai zama abin kunya!

Karanta cikakken babi Ish 3

gani Ish 3:24 a cikin mahallin