Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 3:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya kawo dattawa da shugabannin jama'arsa a gaban shari'a. Ga laifin da ya same su da shi, “Kun washe gonakin inabi, kun cika gidajenku da abin da kuka ƙwato daga matalauta.

Karanta cikakken babi Ish 3

gani Ish 3:14 a cikin mahallin