Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa Ubangiji, Ubangiji Mai Runduna, yana gab da ya kwashe kowane abin da kowane mutum da jama'ar Urushalima da na Yahuza suke dogara da su. Zai kwashe abincinsu da ruwan shansu,

Karanta cikakken babi Ish 3

gani Ish 3:1 a cikin mahallin