Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 29:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku ci gaba da aikin wautarku! Ku ci gaba da makancewarku, ku yi ta zama a makance. Ku bugu ba tare da kun sha ruwan inabi ba! Ku yi ta tangaɗi, ba don kun sha ko ɗigon ruwan inabi ba!

Karanta cikakken babi Ish 29

gani Ish 29:9 a cikin mahallin