Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 29:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun birkitar da kome! Wane ne ya fi muhimmanci, mai ginin tukwane ko yumɓun? Abin da mutum ya yi da hannunsa ya iya ce wa mutumin, “Ba kai ka yi ni ba”? Ko kuma zai iya ce masa, “Ai, ba ka san abin da kake yi ba”?

Karanta cikakken babi Ish 29

gani Ish 29:16 a cikin mahallin