Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 29:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Waɗannan mutane sun ce suna mini sujada, amma kalmominsu ba su da ma'ana, zukatansu kuma suna wani wuri dabam. Addininsu ba wani abu ba ne, sai dai dokoki ne da ka'idodin mutane da suka haddace.

Karanta cikakken babi Ish 29

gani Ish 29:13 a cikin mahallin